Wq/ha/Muqadasa Ahmadzai
Appearance
Muqadasa, Ahmadzai mai fafutuka ce ta zamantakewa kuma mawaƙiya daga ƙasar Afghanistan.
Zantuka
[edit | edit source]Ban taɓa samun irin wannan sauyi kwatsam ba – kamar babu gwamnati a da. Yanzu dai fatanmu shi ne matasa su cike guraben da ake da su da kuma gyara tsarin, amma hakan ba zai yiwu ba sai da taimakon ƙasashen duniya.